Sunday, February 15
Shadow

Duk Labarai

Dan kasar Dr. Congo, Lumumba VEA wanda ya ruka tsayawa kyam har sai an gama wasa an masa tayin dala $2000 duk wasa ya zama jakadan AFCON amma yaki ya ya koma goda da tawagar kasarsa

Dan kasar Dr. Congo, Lumumba VEA wanda ya ruka tsayawa kyam har sai an gama wasa an masa tayin dala $2000 duk wasa ya zama jakadan AFCON amma yaki ya ya koma goda da tawagar kasarsa

Duk Labarai
Dan kasar Dr. Congo, Lumumba VEA wanda ya rika tsayawa kyam kamar Gunki a duk sanda ake wasa da kasarsa an masa tayin ya tsaya a kasar Morocco ya zama jakadan AFCON amma yaki. An masa tayin za'a rika bashi dala $2000 duk wasa amma yaki amincewa ya koma gida da tawagarsa ta kasar Dr. Congo din bayan an ciresu daga gasar AFCON.
Kalli Bidiyon Da Duminsu: Yanda Tsohon Ministan shari’a, Abubakar Malami ya koma gida a jirgin sama shi da dansa da matarsa bayan da aka bayar da belinsu

Kalli Bidiyon Da Duminsu: Yanda Tsohon Ministan shari’a, Abubakar Malami ya koma gida a jirgin sama shi da dansa da matarsa bayan da aka bayar da belinsu

Duk Labarai
Tsohon Ministan shari'a, Abubakar Malami kenan a wannan Bidiyon tare da Dansa da matarsa suka koma gida a jirgin sama bayan da aka bayar da belinsu. An ga mutane sun musu tarba ta karamchi ana ta tafi. EFCC dai na zargin Malami da satar sama da Naira 8 sannan ta kwace kadarorinsa har guda 57 wanda darajarsu ta haura Naira Biliyan 200. Kotu dai ta bayar da belin malami da dansa da matarsa akan Naira Miliyan 500 bayan sun sha zama a gidan yarin Kuje. https://twitter.com/i/status/2009513897754083484
Allah Sarki: Duk da Kotu ta bayar da belinsa, ji dalilin da yasa tsohon Ministan shari’a, Abubakar Malami ya zabi ya ci gaba da zama a gidan yari

Allah Sarki: Duk da Kotu ta bayar da belinsa, ji dalilin da yasa tsohon Ministan shari’a, Abubakar Malami ya zabi ya ci gaba da zama a gidan yari

Duk Labarai
Rahotanni sun ce tsohon Ministan shari'a, Abubakar Malami na jan kafa wannan kokarin samun beli ya fito daga gidaj yarin kuje. Kotun tarayya dakw Abuja ta bayar da belinsa dana matarsa. Saidai Rahotanni sun ce jami'an DSS kusan 50 sun je gidan yarin suna jiran a bayar da belin sa su sake kamashi. Dalili kenan ma da yasa Abubakar Malami ke jan kafa wajan cika shariddan Belin dan a sakeshi Rahotanni dai sun ce dan Abubakar Malami wanda ake tsare dasu tare na can a Asibitin gidan yarin bayan da rashin lafiya ta sameshi tun ranar farko da aka kaisu gidan yarin
Allah Sarki: Kaptin din Najeriya, Wilfred Ndidi yace kungiyar kwallon kafa ta Najeriya, Super Eagles su ci gaba da Atisaye kawai, Idan Gwamnati bata biyasu hakkinsu ba shi zai biya

Allah Sarki: Kaptin din Najeriya, Wilfred Ndidi yace kungiyar kwallon kafa ta Najeriya, Super Eagles su ci gaba da Atisaye kawai, Idan Gwamnati bata biyasu hakkinsu ba shi zai biya

Duk Labarai
Kaftin din kungiyar kwallon kafa ta Najeriya, Wilfred Ndidi ya ce a ci gaba da atisaye dan shirin wasan Najeriya da Algeria. Inda yayi Alkawarin idan Gwamnatin Najeriya bata biya hakkokin 'yan kwallon ba nan da ranar Asabar, shi zai biya. 'Yan kwallon na super Eagles dai sun ce ba zasu yi Atisaye ba sai an biyasu hakkokin wasannin baya da suke bi. Gwamnatin tarayya tuni tace an kammala komai na biyan 'yan wasan hakkokinsu inda tace a yau Alhamis zuwa gobe 'yan kwallon zasu fara jin Alert na hakkokin nasu. Da yawa dai sun bayyana wannan lamari da abin Kunya.
Kungiyar Ma’aikata Gidajen man fetur sun ce basu yadda da sabon gidan man A A Rano wanda babu masu matsa mai ba, me abin hawa da kansa zai rika zuba mansa

Kungiyar Ma’aikata Gidajen man fetur sun ce basu yadda da sabon gidan man A A Rano wanda babu masu matsa mai ba, me abin hawa da kansa zai rika zuba mansa

Duk Labarai
Kungiyar ma'aikatan gidajen mai sun yi Allah wadai da sabunta gidajen man A A Rano ke shirin yi inda yake son kawo tsari irin nankasashen Turai wanda babu me matsa mai saidai me abin hawa ne da kansa zai rika zuba man da kansa. Sannan gidajen man zasu rika aiki tsawon awanni 24, ma'ana duk tsakar dare mutum zai iya zuwa ya tarar da man fetur ya sha. Kungiyar ta ma'aikatan gidan man tace idan aka tabbatar da wannan tsarin, zai sa membobinta su rasa ayyukan yi.
Wata Sabuwa: Tsohon shugaban Sojojin Najeriya, Janar Tukur Yusuf Buratai ya kai Wani Janar da ya ce ya masa Qazafin cewa yana da hannu a matsalar tsaro

Wata Sabuwa: Tsohon shugaban Sojojin Najeriya, Janar Tukur Yusuf Buratai ya kai Wani Janar da ya ce ya masa Qazafin cewa yana da hannu a matsalar tsaro

Duk Labarai
Tsohon Shugaban sojojin, Najeriya, Janar Tukur Yusuf Buratai ya maka wani tsohon janar Maj. Gen. Danjuma Hamisu Ali-Keffi (retd.) A kotu. Janar Buratai yana neman Janar din ya biyashi Naira Biliyan 1 saboda zargin bata masa suna da yayi. Buratai ya kaishi babbar kotun jihar Kadunane. Maj. Gen. Danjuma Hamisu Ali-Keffi (retd.) Ya zargi Janar Buratai dama wasu sauran manyan mutane da sojoji da hannu akan matsalar tsaron Najeriya.
Wata Sabuwa: Kalli Abinda Dan Damben Najeriya, Anthony Joshua yayi bayan Khàdàrìn daya rutsa dashi da abokansa biyu inda abokan suka rasu da ya sa aka fara zarginsa

Wata Sabuwa: Kalli Abinda Dan Damben Najeriya, Anthony Joshua yayi bayan Khàdàrìn daya rutsa dashi da abokansa biyu inda abokan suka rasu da ya sa aka fara zarginsa

Duk Labarai
Wani Bidiyo ya bayyana da ya nuna dan Damben Najeriya, Anthony Joshua yana waya tare da dayan dan damben Najeriyar, Kamaru Usman bayan Khadarin motar da ya rutsa dashi da abokansa. A Bidiyon an ga yanda Kamaru Usman kewa Anthony Joshua jaje inda yake ce masa ya girgiza mutanen Duniya. An ga Anthony Joshua yana dariya a Bidiyon. Saidai Bidiyon ya jawo cece-kuce inda wasu ke cewa me zai sa Anthony Joshua ya rika dariya ko dai tsafi yayi da abokan nasa biyu da suka rasu a hadarin? Wasu kuma sun bayyana cewa bai kamata ace an dauki Bidiyon wayar da suka yi din ba. https://twitter.com/i/status/2009171100836524346 Saidai bayan da cece-kucen da Bidiyon ya jawo, Kamaru Usman ya fito ya bayar da hakuri. Yace shine ke da laifi domin akan daukar Bidiyon domin a lokacin yana sh...