Hanya mafi sauki da zaka lalata rayuwarka itace ka shiya siyasa>>Inji Dan majalisar tarayya Akin Alabi
Dan majalisar tarayya, Akin Alabi ya bayyana cewa hanya mafi sauki da mutum zai lalata rayuwarsa shine ya shiga siyasa.
Ya bayyana hakane a matsayin ra'ayinsa bayan da aka yi tambayar cewa wace hanyace namiji zai iya lalata rayuwarsa da gaggawa?








