Da Duminsa: Tun ba’a binneshi ba? Anata sukar me magana da yawun Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu watau Bayo Onanuga saboda Munin abinda ya fada akan Buhari yayin da gawar Buharin ke kan hanyar zuwa Najeriya daga Ingila, Ji abinda yace
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{"square_fit":1},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":true,"containsFTESticker":false}
Bayo Onanuga watau me magana da yawun shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya soki taohon shugaban kasa, Marigayi Muhammadu Buhari.
Onanuga ya yi maganane akan wani Bidiyon yakin neman zaben Buhari da aka wallafa wanda yayi a Ibadan.
Onanuga yace, Masu cewa, Tinubu be wa Buhari komai ba ko kuma kuri'u Miliyan 12 na Buhari ne suka sa ya zama shugaban kasa, to ga wannan Bidiyon.
Saidai da yawa an yi caa akansa inda ake ta Allah wadai da abinda ya rubuta ind...








