Sunday, April 26
Shadow

Duk Labarai

Hoton Sarkin Kano Muhammadu Sanusi Lamido Na ll tare da matar ɗan sa

Hoton Sarkin Kano Muhammadu Sanusi Lamido Na ll tare da matar ɗan sa

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Hoton Sarkin Kano Muhammadu Sanusi Lamido Na ll tare da matar ɗan sa.
DA DUMI DUMI: Bincike ya tabbatar da cewa Nigeria tafi Samun cigaba a Mulkin Soja, ga jerin Ayyukan da janar Sani Abacha ya yiwa Nigeria a lokacin Mulkin Soja

DA DUMI DUMI: Bincike ya tabbatar da cewa Nigeria tafi Samun cigaba a Mulkin Soja, ga jerin Ayyukan da janar Sani Abacha ya yiwa Nigeria a lokacin Mulkin Soja

Duk Labarai
Bincike ya tabbatar da cewa Nigeria tafi Samun cigaba a Mulkin Soja, ga jerin Ayyukan da janar Sani Abacha ya yiwa Nigeria a lokacin Mulkin Soja Janar Sani Abacha Sojan Nijeriya Daya Tilo Da Ya Kai Matsayin Cikakken Janar Na Soja Ba Tare Da Zuku Ba Ga Wasu daga cikin ayyukan da ya yi cikin shekaru hudu 1963 Lieutenant na biyu 1966 Lieutenant Kyaftin 1967 1969 Manyan 1972 Laftanar Kanar 1975 Kanar 1980 Birgediya Janar 1983 Manjo Janar 1987 Laftanar Janar 1993 Janar. Haka nan ya kasance Babban Hafsan Sojan tsakanin 1985 zuwa 1990; Babban Hafsan Hafsoshin Tsaro tsakanin 1990 zuwa 1993; da Ministan Tsaro. A shekarar 1993, Abacha ya zama sojan Najeriya na farko da ya kai matsayin cikakken janar na soja ba tare da ya tsallake matsayi guda ba. An ba shi...
Zamu Wallafa Bayanan sirri da muka samo daga kasar Israyla ta hanyar kutse ga duniya kowa ya gani>>Kasar Ìràn

Zamu Wallafa Bayanan sirri da muka samo daga kasar Israyla ta hanyar kutse ga duniya kowa ya gani>>Kasar Ìràn

Duk Labarai
Kasar Iran ta bayyana cewa, zata wallafawa Duniya bayanan sirrin da ta samo daga kasar Israyla ta hanyar kutsen data mata. Kasar Iran tace ta samu bayanan sirri ciki hadda na makaman kare dangi na kasar Israela bayan data biya wasu 'yan kasar makudan kudade suka samo mata bayanan. Kasar Israyla a baya itama ta yiwa kasar Iran irin wannan kutse daga baya ta kuma wallafawa kowa Duniya ta gani. Dan haka a yanzu zamu iya cewa, kasar Iran ramako ne kate yi.
Ana zargin Ministan Shari’a da cire sunan Shugabar bankin Fidelity Bank daga zargin Almundahana duk da shaida karara

Ana zargin Ministan Shari’a da cire sunan Shugabar bankin Fidelity Bank daga zargin Almundahana duk da shaida karara

Duk Labarai
Rahotanni sun bayyana cewa, Gwamnatin tarayya ta cire sunan shugabar bankin Fidelity Dr. Nneka C. Onyeali-Ikpe daga sunayen mutanen da take bincika. Babban Lauyan Najeriya, kuma Ministan shari'a, Lateef Fagbemi (SAN) ne ya fara bincikenta a baya bisa zargin damfara da Almundahana. Wasu daga cikin zarge-zargen da ake mata shine amfani da kudin bankin wajan sayen hannun Jari na miliyoyin Naira. Saidai gashi yanzu da Alama Gwamnatin ta yafe mata.
Gòbàrà ta làlàtà dukiya a kasuwar Kara a Birnin Kebbi

Gòbàrà ta làlàtà dukiya a kasuwar Kara a Birnin Kebbi

Duk Labarai
Wata mummunar gobara da tashi a kasuwar Kara a Birnin Kebbi, ta lalata shaguna da kuma dukiyoyi da dama. Gobarar wadda ta soma a safiyar yau Lahadi, ta janyo asarar kayayyaki da kuɗinsu ya kai na miliyoyin naira. Wasu shaidu sun bayyana cewa wutar ta yaɗu da sauri kafin a samu zuwan masu kashe gobara, kamar yadda gidan talabijin na Channels ya ruwaito. "Mun ga hayaki na tashi ko ta ina, nan da nan wutar ta karaɗe yawancin shaguna da ke cikin wannan kasuwa," in ji wani ɗan kasuwa mai suna Musa Bello. Ba a samu rahoton asarar rai ba a gobarar, sannan zuwa yanzu ba a san abin da ya haddasa ta ba. Gwamnatin jihar Kebbi ta jajantawa waɗanda lamarin ya shafa a wata sanarwa da ta fitar. Ta nuna takaicinta kan afkuwar lamarin.
Gwamnatin jihar Kano ta nemi gwamnatin Tarayya ta biyata diyya saboda hana hawan sallah tsawon shekaru 2

Gwamnatin jihar Kano ta nemi gwamnatin Tarayya ta biyata diyya saboda hana hawan sallah tsawon shekaru 2

Duk Labarai
Gwamnatin jihar Kano ta nemi Gwamnatin tarayya ta biyata diyya saboda hana hawan Sallah na tsawon shekaru 2. Kwamishinan kananan hukumomi da sarautun gargajiya, Alhaji Tajo Uthman ya bayyana haka a yayin da me martaba, sarkin Kano, Muhammad Sanusi II ya kaiwa Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf Ziyara a gidan Gwamnatin Jihar. Ya bayyana cewa, wannan hani yasa sun tafka babbar asara saboda mutane daga ciki da wajen Najeriya na zuwa kallon hawan Sallar. Ya bayyana cewa, Har majalisar Dinkin Duniya ta san da zaman hawan Sallar a Kano kuma rashin kudin da suke samu daga hawan Sallar ya taba kasafin kudin jihar. Ya bayyana cewa, Dan haka gwamnatin tarayya ta biya musu kudaden da suka rasa na hawan Sallah.
Kalli Bidiyo: Bahaushiya dake zaune a kasar Ingila amma Bazawara ce na neman Mijin Aure daga Najeriya

Kalli Bidiyo: Bahaushiya dake zaune a kasar Ingila amma Bazawara ce na neman Mijin Aure daga Najeriya

Duk Labarai
Wata Bahaushiya me shekaru 33 wadda bazawarace tana zaune a kasar Ingila, tace tana neman mijin aure har daga Najeriya. Ga wanda ke so zai iya yin magana a kasan wannan Bidiyon ko ya aikawa matar me jawabi da lambar wayars. https://twitter.com/Hadeezaasabo/status/1931632926082396506?t=l3O5Uf9nXitwYOW1f6nGYA&s=19 Da yawa dai sun bayyana suna da ra'ayi amma kana iya gwada sa'arka.