Kalli Bidiyo: Ni Ba Barawo bane shiyasa bana taba kayan Mutane, Kayan Gwamnati kadai nake dauka shima dan nasan ina da hakki a ciki>>Inji Wani Barawo da ‘yansanda suka kama
Wani da ake zarginsu da sata da lalata kayan Gwannati da aka kama ya bayyana cewa shi ba barawo bane.
Ya bayyana hakane a yayin da 'yansanda suka yi holinsa yake amsa tambayoyi kan zargin da ake masa.
Yace baya son a ce masa Barawo shiyasa baya daukar kayan mutane, yace kayan Gwamnati kawai yake dauka suma dan yasan yana da hakki a ciki.
https://twitter.com/northern_blog/status/1920876294683685246?t=NafyQRORCRgORlLUCcNIhQ&s=19
Lamarin dai ya baiwa Mutane Mamaki.








