Monday, January 13
Shadow

Rahama Sadau

Kalli Bidiyon Rahama Sadau da ya jawo cece-kuce, wasu na tambayar ‘Ke Musulmace?’

Kalli Bidiyon Rahama Sadau da ya jawo cece-kuce, wasu na tambayar ‘Ke Musulmace?’

Rahama Sadau
Tauraruwar Fina-finan Hausa, India da kudancin Najeriya, Rahama Sadau ta dauki hankula bayan wallafa wani bidiyo da ya dauki hankula a kafafen sada zumunta. Rahama ta yi shiga da wata bakar doguwar riga da ta matseta kuma ta nuna wasu sassa na jikinta. A Bidiyon an ga Rahama tana juyi da rungumar abokan huldarta maza da mata. Kalli Bidiyon anan Wasu da suka bayyana ra'ayoyinsu akan Bidiyon sun rika bayyana mamaki inda wata me suka Azeemah Giwa ta tambayi shin Rahamar Musulmace? Wani kuma me suna Kabeer cewa Rahamar Yayi ama baki tunanin sakamakon abinda kike yi. Wani kuwa cewa yayi,fim din Hausa ne Sanadi. Saidai wasu kuma da dama sun yabeta
Sabbin Hotunan da Rahama Sadau ta saki sun dauki hankula

Sabbin Hotunan da Rahama Sadau ta saki sun dauki hankula

Rahama Sadau
Tauraruwar Fina-finan Hausa, Rahama Sadau Kamar ko da yaushe ta sake sakin wasu sabbin hotunanta a shafinta na sada zumunta da suka dauki hankula. Ga hotunan kamar haka: {"remix_data":[],"source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Ga abinda wasu ke cewa akan wadannan hotunan:
Bayan da Hadiza Gabon tasa aka kamashi, Rahama Sadau ta sa an sako Zaharaddeen Sani daga wajan ‘yansanda

Bayan da Hadiza Gabon tasa aka kamashi, Rahama Sadau ta sa an sako Zaharaddeen Sani daga wajan ‘yansanda

Duk Labarai, Hadiza Gabon, Kannywood, Rahama Sadau, Zaharaddeen Sani
Rahotanni sun bayyana cewa, Rahama Sadau ta sa an saki Zaharaddeen Sani daga wajan 'yansanda bayan da Hadiza Gabon tun a farko tasa aka kamashi. Yanzu haka dai rahotanni sun ce Zaharaddeen Sani na gida. Tun farko dai Hadiza Gabon ce tace matan da basu shiga fin ba kada su shiga, inda Zaharaddeen ya mata martani me zafi. Da alama, Hadiza Bata ji dadin martanin Abokin sana'arta ba inda tasa aka kamashi.
Bidiyo da Hotuna: Kalli Yanda Ali Jita da Rahama Sadau suke shakatawa a Landan

Bidiyo da Hotuna: Kalli Yanda Ali Jita da Rahama Sadau suke shakatawa a Landan

Ali Jita, Kannywood, Rahama Sadau
Taurarin Fina-finan Hausa, Rahama Sadau da Ali Jita kenan a wadannan hotunan da bidiyo suke shakatawa a kasar waje. An ga Jita da Rahama dai suna nishadi tare a cikin mota da kan titi. Ali Jita ne ya saka bidiyon a shafinsa na sada zumunta. https://www.tiktok.com/@realalijita/video/7375206383370652933?_t=8mpctjMHVyA&_r=1 Da yawan mata da maza na masana'antar Kannywood sukan je kasashen waje dan shakatawa.