Tuesday, January 14
Shadow

Katsina

Allah Sarki: Bayan ‘yan Bìnďìgà sun kàshè iyayenta,sun kuma yi garkuwa da ita a Jibia,Jihar Katsina

Allah Sarki: Bayan ‘yan Bìnďìgà sun kàshè iyayenta,sun kuma yi garkuwa da ita a Jibia,Jihar Katsina

Katsina, Tsaro
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{"transform":1},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":true,"containsFTESticker":false} Rahotanni sun bayyana cewa 'yan Bindigar sun shiga unguwar Waliyi Estate dake dake karamar hukumar Jibia a jihar Katsina ranar October 16, 2024 inda suka yi garkuwa da wata matashiya. Kamin sace matashiyar sai da suka yi harbin kan mai uwa da wabi. Rahoto ya bayyana cewa a baya sun kashe mahaifan matashiyar inda kuma yanzu suka dawo dan yin garkuwa da ita.
Cin Amana: Ji yanda aka kama wani me unguwa yana baiwa ‘yan Bìnďìgà bayanan sirri a jihar Katsina

Cin Amana: Ji yanda aka kama wani me unguwa yana baiwa ‘yan Bìnďìgà bayanan sirri a jihar Katsina

Katsina, Tsaro
Hukumar 'yansandan jihar Katsina ta kama wani me unguwa me suna Usamatu Adamu dake Runka a karamar hukumar Safana saboda baiwa 'yan Bindiga bayanan sirri. Kakakin 'yansandan jihar, Abubakar Sadiq ya tabbatar da faruwar lamarin a yayin da ake gabatar da masu laifin ga manema labarai. Yace sun samu bayanan me unguwar na da hannu a yin garkuwa da mutane da yawa a jihar. Yace me unguwar na da hannu a satar wasu mutane kamar haka: Abdulkarim, Malam Sakoa, Malam Sirajo, da Ali, wanda suka 'yan kauyen na Runka ne. An kama me unguwar tare da wasu abokan masha'arsa da suka hada da Rabe Sada, wanda aka fi sani da BBC dan shekaru 62, sai kuma Nasiru Sha’aibu dan shekaru 48 wanda dukansu 'yan kauyen na Runka ne.
Ƴanbindiga sun kashe mutane 25 a Ƙanƙara jihar Katsina

Ƴanbindiga sun kashe mutane 25 a Ƙanƙara jihar Katsina

Katsina, Tsaro
Akalla mutane 25 aka hallaka, sannan aka sace wasu da dama a lokacin da ƴanbindiga suka kai hari a wani ƙauyen a jihar Katsina a arewacin Najeriya, a cewar hukumomi. Gwamman ƴanbindigar sun isa ƙauyen Yargoje da ke ƙaramar hukumar Ƙankara a ranar Lahadi da daddare ne, kamar yadda kwamishinan tsaro na jihar, Nasiru Babangida Mu'azu, ya shaida wa BBC Hausa. Mazauna ƙauyen sun ce maharan sun dinga harbin kan mai uwa da wabi, yayin da suka fasa shaguna tare da sace mutanen da kawo yanzu ba a san adadinsu ba. Sai dai wasu rahotanni na cewa ƴanbindigar sun kashe fiye da mutane 50 tare da jikkata kimanin wasu 30. A watan Disamba 2020, wasu ƴanbindiga sun sace ɗaliba 300 daga wata makarantar sakandare ta kwana ta maza da ke wajen Ƙankara, amma daga bisani aka sake su. Matsalar ƴanfa...
Hoto: Hazikin Dansanda ASP Usman Lawal Tangible Ya Rasu A Katsina

Hoto: Hazikin Dansanda ASP Usman Lawal Tangible Ya Rasu A Katsina

Katsina, Tsaro
INNALILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN Hazikin Dansanda ASP Usman Lawal Tangible Ya Rasu A Katsina Allah Ya Yi Wa Hazikin Dansanda ASP Usman Lawal Tangible Rasuwa A Garin Malumfashi, Jihar Katsina Yau Lahadi. An Yi Jana'izarsa Kamar Yadda Addinin Musulunci A Gidansa Dake Bisije Babban Gida, Karamar Hukumar Malumfashi Jihar Katsina. Allah Ya Jikansa Da Rahama! Daga Jamilu Dabawa, Katsina