Tuesday, January 14
Shadow

Matsalolin Mara

Maganin ciwon mara bayan saduwa

Matsalolin Mara
Akwai magunguna da yawa da ake amfani dasu Dan magance matsalar ciwon Mara bayan saduwa, wasu na asibiti ne, wasu kuma na gargajiyane da za'a iya yi a gida. A wannan rubutun, zamu bayyana muku duka magungunan ciwon Mara bayan saduwa na asibiti Dana gargajiyan. Maganin ciwon Mara bayan saduwa na asibiti akwai Wanda ake cewa ibuprofen, zaki iya shiga kowane kyamis ki tambaya, idan babu sai ki ce a baki naproxen sodium, shima yana maganin ciwon mara bayan saduwa, shima idan babu sai ki tambayi acetaminophen, shima yana maganin ciwon mara bayan saduwa. Bayan maganin asibiti, dabarun maganin ciwon mara bayan saduwa akwai samun tsumma me kyau a rika sakawa a ruwan dumi Ana dorawa daidai marar. Hakanan ana iya yin wanka da ruwan dumi dan samun sauki daga ciwon mara bayan saduwa. Ha...

Ciwon mara da turanci

Ilimi, Matsalolin Mara
Ciwon Mara da turanci shine ake cewa Lower abdominal pain. Wasu na kiranshi da stomach pain, amma mafi daidai shine lower abdominal pain. Ciwone da mata duka fi yin fama dashi amma yana kama duka maza da mata. Yawanci abubuwan Dame kawo ciwon Mara sune: Matsalar mafitsara. Matsalar mahaifa. Matsalar Kananan Hanji. Matsalar manyan hanji. Matsalar Koda. Matsalar Golaye ko maraina. Matsalar Ma'ajiyar fitsari watau bladder. Matsalar ciwukan da ake dauka wajan jima'i. Ga mata idan namiji ya zuba miki maniyyi zaki iya jin ciwon Mara. Hakanan ban jima'i zaki iya jin ciwon Mara saboda kalar kwanciyar jima'in. Dadai Sauransu.

Ciwon mara bayan saduwa

Jima'i, Matsalolin Mara
Ciwon Mara bayan saduwa ko ace ciwon Mara bayan jima'i Abu ne da mata da yawa kan yi korafi akai. Saidai jin ciwon Mara bayan jima'i a wasu lokutan Matsala ne a wasu lokutan kuma ba matsala bane. Misali, mace zata iya jin ciwon Mara bayan saduwa idan ya zamana namijin da ta yi jima'i dashi yana da babbar mazakuta kuma a yayin da yake jima'i da ita ya rika tura mata mazakutar cikin farjinta sosai. Dan kaucewa wannan matsalar, sai mace ta daina yin goho yayin jima'i kuma ta daina kwanciya namiji ya hau kanta, wadannan kalar kwanciyar su ne kesa mazakutar namiji ta rika shiga cikin farjinki sosai Wanda bayan an gama jima'i, zaki iya jin ciwon mara. Maimakon goho da kwanciya, mace sai ta kwanta a gefen hagunta ko damarta shi kuma namiji ya kwanta ta bayanta su yi jima'in a haka, ko...

Ciwon mara na sha’awa

Matsalolin Mara
Wasu mata sukan yi fama da ciwon Mara a yayin da sha'awarsu ta motsa. Wata zata ji ciwon marar a waje, wata kuma a cikin jikinta zata jishi. Ba kowace macece ke jin irin wannan ciwon ba. Wasu kuma suna jin irin wannan ciwon ne a yayin da ake jima'i dasu, wasu kuma bayan yin jima'in. Idan dai ciwon yayi tsanani, ya kamata a tuntubi likita.

Abubuwan dake kawo ciwon mara

Matsalolin Mara
Abubuwa da yawa na kawo ciwon Mara. Masana ilimin kiwon lafiya sun bayyana cewa yawancin ciwon Mara yana samo asaline daga abubuwan cikin jikin mutum dake daidai mararsa. Ga jadawalin Abubuwan dake kawo ciwon Mara kamar haka: Kananan Hanji. Mafitsara Babban Hanji. Appendix. Ovaries ko ace ma'ajiyar kwayayen haihuwa na mata. Mahaifa. Mafitsara. Bladder ko ace majiyar fitsari. Sannan akwai wani abu da ake cewa Peritoneum Wanda ke baibaye da kayan cikin mutum yake taimaka musu wajan yin aiki yanda ya kamata. Duka wadannan abubuwa idan suna ciwo, mutum zai iya jin ciwon a mararsa. Hakanan koda Idan tana ciwo, zata iya harbawa Mara, suma golaye ko 'yayan maraina idan suna ciwo, zasu iya harbawa Mara. Hakanan infection da gyambon ciki Wanda make kira da u...

Meke kawo ciwon mara lokacin al ada

Magunguna, Matsalolin Mara
WASU ABABE DAGA CIKIN DALILAN DAKE HAIFAR DA CIWON MARA LOKACIN AL'ADA. Da dama dai a bangaren lafiya abunda muke dauka ba kome ba zai iya haifar mana da damuwa ko kara tsananta wani hali ko yanayin da muke ciki. A Bangare al'ada da dama mata kan hadu ko ji alamun ciwon mara lokacin da suke al'ada, ko kafin su fara ko bayan angama da wasu lokuta. TO GA WASU RIKUNNEN ABINCI WADAN DA KE KARA MATSALAR CIWON MARA LOKACIN AL'ADAR Matukar mace zata rika anfani dasu to akwai yiyuwar karuwar matsalar. 1. Chacolate2. Sugar3. Coffee4. Dairy foods5. Processed food6. Fatty food7. Salty food Matukar mace zata rika anfani da kowane nau'in abinci mai dauke da sanadaran daidaikun wadancen kayan abinci matsalar primary amenorrhoea zata iya karuwa. CONTRACTIONS Na mahaifa na daga cikin dal...