Kalli Hotunan Gawar Shugaban Kungiyar Hamass da Kasar Israela ta kashe ba kyan gani
Kasar Israela ta sanar da kashe shugaban kungiyar Hamass Yahya Sinwar a wani bata kashi da sojojin Israelan IDF suka yi dashi.
Rahoton yace an iskeshi ne da wasu dogarawansa 2 inda aka bude musu wuta.
https://twitter.com/Currentreport1/status/1846897625875841522?t=Bzplp2zCBL4IsOEkk-IQEA&s=19
Yahya Sinwar dai an haifeshine a sansanin gudun Hijira kuma ya taso yana yaki da nemawa kasarsa 'yanci har mutuwarsa.