Thursday, January 8
Shadow

Da Duminsa: Kalli Bidiyo yanda shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu ya yi tuntube ya fadi a wajan taron ranar ‘yanci

Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya yi tuntube ya fadi a wajan taron ranar ‘yanci.

Kalli bidiyon a kasa:

Jami’an tsaro sun yi gaggawar zuwa taimaka masa ya mike.

Karanta Wannan  Jin dadin Mulkin Tinubu yasa Gwamnatin jihar Sokoto ta sakawa daya daga cikin Titunan jihar sunan dan shugaban kasa, Seyi Tinubu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *