
Wani me sunan Hon. Muh’d Raji Sulaiman Zumo ya bayyana a jihar Adamawa inda ya bayyana cewa, shine shugaban jam’iyyar ADC na jihar.
Hakanan ya bayyana cewa ya dakatar da Atiku Abubakar da kuma Babachir David Lawal da sauran wasu ‘yan jam’iyyar ADC din ta jihar Adamawa.