Wednesday, March 18
Shadow

Da Duminsa: Wutar Najeriya ta sake samun matsala

Rahotanni daga hukumar kula da wutar Lantarkin Najeriya me suna National Grid sun bayyana cewa, wutar ta samu matsala gaf da karfe 12 na rana yau.

Hukumar tace wani sashe na kasarnan ya fada Duhu.

Suce nan gaba kadan za’a samu cikakken bayani kan lamarin.

Karanta Wannan  Kalli Hoton Sanata Natasha Akpoti da mijinta da Sanata Godswill Akpabio da matarsa suna Nishadi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *