Saturday, March 22
Shadow

Da Duminsa:Atiku, El-Rufai, Peter Obi, Rotimi Amaechi sun hada kai dan yakar Tinubu a zaben 2027

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

Rahotannin da muke samu na cewa, tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar da tsohon Gwamnan Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai da sauran manyan mutane na APC sun hada kai dan ganin sun kayar da shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu a zaben shekarar 2027 me zuwa.

A cikin hadakar akwai kuma dan takarar shugaban kasa a zaben 2023 karkashin jam’iyyar Labour Party, Peter Obi, wanda Yunusa Tanko ya wakilta, akwai kuma tsohon sakataren gwamnatin tarayya, Babachir Lawal.

Wadanda kuma basu samu zuwa taron ba amma suka bayar da hakuri akwai tsohon gwamnan jihar Rivers, Rotimi Amaechi, da tsohon gwamnan jihar Ekiti, Kayode Fayemi, da kuma tsohon shugaban jam’iyyar APC, Abdullahi Adamu

Karanta Wannan  Mun baku wata daya ku sauko da farashin kayan abinci ko mu daureku>>Gwamnatin Tarayya ga 'yan kasuwa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *