Friday, January 2
Shadow

Da Sunana Samuel, Amma Na musulunta na koma Mohammed>>Inji Sanata Ali Ndume

Sanata Ali Ndume daga jihar Borno yace shi da iyayensa duk musulunta suka yi.

Yace ya taso a matsayin Kirista kuma ya je makarantar Kiristoci.

Sannan yace a da sunansa Samuel amma aka ce ya je ya shiga Musulunci ya koma Mohammed, sannan yace mahaifiyarsa ma tana cikin matan zumunta amma daga baya duk sun musulunta.

Saidai yace a gidansu raba kafa aka yi, wasu suka zama musulmai, was suka zama Kirista ta yanda duk inda ta fadi sha.

Karanta Wannan  Babu kananan yara a cikin wadanda muka kai kotu, duk manyan mutanene wasunsu ma suna da aure>>Gwamnatin Tarayya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *