Saturday, December 13
Shadow

El-Rufai bai koya min siyasa ba, ba me gidanane a siyasa ba>>Inji Gwamnan jihar Kaduna, Malam Uba Sani

Gwamnan jihar Kaduna, Malam Sanata Uba Sani ya musanta ikirarin cewa, Tsohon Gwamnan jihar, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai uban gidanda ne a siyasance kuma shine ya koya masa soyasa.

Ya bayyana hakane a hirar da aka yi dashi a Channels TV inda aka tambayeshi me zai ce game da ikirarin El-Rufai na cewa shine ya koya masa siyasa?

Gwamna Uba Sani yace baya son mayar da martani akan wani mutum daya dan hankalinsa na kan jihar Kaduna.

Yace amma Shugabab kasa, Bola Ahmad Tinubu da tsohon lauya, marigayi Chief Gani Fawehinmi sune iyayensa a siyasa sune suka koya masa siyasa.

Karanta Wannan  Atiku Abubakar ya bayyana cewa ba zai bar jam'iyyar PDP ba amma ya fadi dabarar da zasu yi amfani da ita dan kawar da Gwamnatin Tinubu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *