Friday, July 17
Shadow

Farashin dala a kasuwar Chanji a yau, Laraba

Farashin dala a kasuwar Chanji ta Gwamnati a yau, Laraba 15 ga watan Afrilu ya fara ne akan Naira N1,352.25 kowace dala.

Farashin ya dan tashi zuwa Naira N1,352.50 kamin daga baya ya koma ya daidaitu a farashin sama.

A kasuwar bayan fage kuwa ta Kano, Abuja, da Lagos, Farashin dalar yana akan Naira N1,460 ne zuwa Naira N1,485 akan kowace dala.

Karanta Wannan  Ni da nasan Allah zai Tambayeni dan haka bana tsoron wata EFCC a shirye nake in amsa tambayoyinsu>>Tsohon Shugaban NNPCL,Mele Kolo Kyari

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *