Wednesday, December 11
Shadow

Girman nono da hulba

YADDA ZA’A KARA GIRMAN NONO KUMA YA TASHI TSAYE
DA IZNIN ALLAH ASAMO WADANNAN ABUBUWAN KAMAR
HAKA:
1.Hulba
2.ruwan inabi ko yayansa, 3.Albabunaj 30gm 4.nono 50mg.
.
Sai kuma a hada *hulba* da Albabunaj atafasa da ruwa rabin lita bayan antafasa sai kuma azuba ruwan inabin aciki
da wannan nonan idan ana bukatar zuma sai asanya arika sha.

.
Saikuma a hada ambar da man hulba arika shafawa anonan da yamma kafin ankwanta, amma da sharadin kada ashafa na shafawan idan anayin jinin alada.
.
(2)-Ko kuma ita Hulba za’a samu a tafasa ki rinka gasa nono da shi ,sai kuma a shafa man hulba ko kuma a
Tafasa yayan hulba anasha yana kara girman nono.

Sannan Idan akasami ruwan sanyi a kasanya masa gishiri kadan ana wanke nono dashi yana hana lalacewar nono.
.
(3)-Dangane da tsayuwar nono kuma sai asamo alkama, da hulba, da ridi, da gyada ,da kuma danyan shinkafa, dakuma garin ayaba bayan an busar dashi, za’a surfa ridin da kuma
alkama,

.
Ga Yadda Zaki Yi HadIn….
.
Zaki shanya plantain ta bushe,
saiki daka ki hada da garin alkama da garin shinkafa, saiki
hada aya da gyadar a markade a tace ruwan , saiki dora
akan wuta a zuba garikan dana zaiyana a zuba madara ta gari da zuma ki dama yayi kauri.Wannan hadin shine zaki rinkasha da safe da yamma,

.
Wacce zata yi yaye ma zakiyi wannan hadin sati biyu da yin yaye, kuma wacce ma bata shayarwa zata iya yi, daga nan
saiki nemi rigar nono wanda zata matseki ki rika sanya ta.

.
_Amma idan budurwa ce man hulba zatasamo tarika shansa cokali cokali kawai ya isa sau uku arana.

Karanta Wannan  Maganin girman nono na budurwa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *