Thursday, February 5
Shadow

Hoto:Shugaba Tinubu ya gana da shugaban kamfanin Google a kasar Faransa

Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya gana da shugaban kamfanin Google, Sundar Pichai a kasar Faransa.

Wannan hoton ganawar nasu ne.

Da yake magana akan ganawar tasu, Sundar yace sun tattauna kan yanda za’a samu ci gaban fasahar zamani ta AI a Najeriya.

Karanta Wannan  Jam'iyyar Adawa ta kayar da shugaban kasa me ci a kasar Malawi, kuma ya amince da shan kaye

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *