June 21, 2024 by Bashir Ahmed Wannan wani matashi ne dan Najeriya da ya auri tsohuwa sa’ar kakarsa, ya dauki hankula a shafukan sada zumunta: Karanta Wannan Kuma Dai: Kwanaki kadan bayan da EFCC ta kori jami'anta daga aiki saboda cin hanci da rashawa, Dala $400,000 da Gwalagwalai na miliyoyin Naira sun bace a ofishin EFCC din