Tuesday, March 17
Shadow

Innalillahi wa’inna ilaihi raji’un Kalli Bidiyon: Yanda Wani matashi ya shiga makara ya daga waya wai yana kiran Azarailu

Wannan wani matashi ne da aka ga ya shiga makara ya kwanta ya daga waya wai yana kiran Azara’ilu.

Yayi hakan ne da sunan Content da Trending amma da yawa sun yi Allah wadai dashi.

https://www.tiktok.com/@ontopmana0/video/7598272623478426887?_r=1&_t=ZS-93Mv37P1NRp
Karanta Wannan  Da Duminsa: Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu saka harajin kaso 15 kan Man fetur da Gas

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *