Monday, April 21
Shadow

Kalli Bidiyo: A Sati Idan Na Yi Buge-Bugena Ina Samun Naira Milyan 30, Ka Gaya Min Wane Muƙami Za A Ba Ni A Gwamnati Wanda Zai Rƙe Ni, Cewar Mawaƙi Ali Jita

A Sati Idan Na Yi Buge-Bugena Ina Samun Naira Milyan 30, Ka Gaya Min Wane Muƙami Za A Ba Ni A Gwamnati Wanda Zai Rƙe Ni, Cewar Mawaƙi Ali Jita.

Kalli Cikakkiyar Hirar da aka yi dashi:

@freedomradionigeria

Tsarina a siyasa mutum biyu ne Barau ubana ne Nasir El-Rufa’i kuma mai gidana, siyasar Kano kuma bana Jam’iyya duk mai kishin Kano ina tare dashi – Ali Isah Jita Kannywood FreedomRadioNigeria Kano Kaduna Abuja Hausa Arewa BBCHausa DWHausa LabaranDuniya DaDumiDumi duet Maiduguri Gusau Sokoto Yobe Kebbi HausaFilm Izzarso BakoriTV DadinKowa KwanaCasain GidanSarauta Aduniya hausaseries

♬ original sound – Freedom Radio Nigeria – Freedom Radio Nigeria

Me za ku ce?

Karanta Wannan  Kalli Hoto:An kamata saboda turawa karamar yarinya me shekaru 12 icce cikin al'aura saboda zargin sata

Daga Abubakar Shehu Dokoki

.
.
.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *