Friday, September 11
Shadow

Da Duminsa: Jam’iyyar ADC ta sanar da ranar da zata yi zaben fidda gwani

Jam’iyyar ADC ta sanar da ranar da zata yi zaben fidda gwani na jam’iyyar.

Za’a fara zabenne daga ranar 21 ga watan Mayu inda za’a yi na ‘yan majalisu sai na gwamnoni da za’a yi ranar 22 ga watan Mayu, sannan a yi na shugaban kasa ranar 25 ga watan Mayu.

Karanta Wannan  Allah Sarki kalli Bidiyon yanda Farfesa Isa Ali Pantami ya shirya Gwamnan Kaduna, Malam Uba Sani da tsohon Gwamnan Jihar Malam Nasiru Ahmad El-Rufai a wajan jana'izar mahaifiyarsa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *