Tuesday, April 7
Shadow

Kalli Bidiyon: Kudin dana mallaka sun fi karfin Naira Biliyan 2>>Inji Soja Boy

Tauraron Mawakin Hausa, Soja Boy ya bayyana cewa, kudin da ya mallaka sun fi karfin Naira Biliyan 2.

Ya bayyana hakane a hirar da Ali Jita yayi dashi inda yace dan haka dole yayi abinda yake so.

Hakanan ya kara da cewa, Mawaki, Wizkid yafi Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa.

Yace yanzu da Wizkid zai ce yana son ganawa da sarkin Saudiyya wani Malami yace yana son ganawa da sarkin, sai Wizkid ya riga malamin ganawa da sarkin.

https://www.tiktok.com/@mr_ceedking/video/7602463541144177940?_r=1&_t=ZS-93dZ8iLRUH3
Karanta Wannan  Dalibai Kiristoci na Jami'o'in Federal University Kashere, Gombe da BUK Kano sun koka da cewa akwai masallatai da yawa a wadannan jami'o'in amma an hanasu gina coci ko guda daya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *