
Mawakiyar Najeriya wadda ta shahara wajan nuna tsiraici, Tiwa Savage ta je Jedda kasar Saudiyya inda ta yi waka.
A baya dai ‘yar shekaru 44 din har sai da bidiyonta ya bayyana inda aka ganta wani yana lalata da ita.

Saidai a ziyarar data kai jedda, wadi abinda ya dauki hankula shine yanda aka ga tayi shiga data rufe mafi yawan jikinta, ba kamar yanda ta saba a baya ba.

An ga larabawa da iyalansu suna daukar hotuna da ita bayan wasan.