Friday, April 10
Shadow

Kalli Bidiyon: Rahotanni sun ce Duban Musulmai ne suka fito sallar Idi a Birni Birmingham na kasar Ingila

Rahotanni sun bayyana cewa, Dubban Musulmai ne suka fito sallar Idi a Birnin Birmingham na kasar Ingila.

An ga Bidiyon su a babban fili suna Sallar Idi wadda aka yi a jiya.

Karanta Wannan  Wanda suka yi Gàrkùwà da janar Tsiga a Katsina sun nemi a biya kudin fansa Naira Miliyan dari biyu da hamsin(250m)

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *