Thursday, April 9
Shadow

Kalli Bidiyon: Shugaba Tinubu ya gana da Firaiministan Ingila, saidai kalar tafiyar shugaba Tinubun ta dauki hankula sosai

Shugaba Tinubu bayan kammala ziyara a fadar sarautar kasar Ingila, ya kuma kaiwa Firaiministan Ingila, Keir Starmer ziyara a ofishinsa.

Yanda shugaba Tinubu ke tafiya lamarin ya dauki hankula sosai inda aka rika bayyana ra’ayoyi mabanbanta akai.

Karanta Wannan  Maganin tari na gargajiya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *