Sunday, April 19
Shadow

Kalli Bidiyon: Shugaban Kiristocin Duniya, Fafaroma Pope Leo na ta shan yabo bayan da ya cire takalmi a yayin da ya shiga babban masallacin kasar Algeria

Shugaban Kiristoci, Pope Leo ya kai ziyara kasar Algeria.

Sannan ya kai ziyara babban Masallacin kasar inda aka ga ya cire takalmi.

Hakan ya jawo masa yabo sosai.

Karanta Wannan  Atiku ya caccaki manufofin Tinubu kan ƙayyade shekarun shiga jami’a

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *