Tuesday, March 24
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda aka samu hatsaniya a Gidan Gwamnatin Kano inda wasu matasansuka ce basa son Tinubu, Najeriya sai Kwankwaso

Wannan Bidiyon wasu matasa ne a jihar Kano da aka gansu a jikin gidan Gwamnatin jihar suna fadar cewa basa yin Tinubu, Najeriya sai Kwankwaso.

Anga Bidiyon yanda wani dan siyasa ya sha da kyar a hannun Matasan.

Karanta Wannan  An gano Mijin da Tauraruwar Kannywood, Fatima Kinal ta aura

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *