Friday, January 16
Shadow

Kalli Bidiyon yanda Sheikh Maqari ya sayi charbin Naira dubu sittin, 60,000

Babban limamin masallacin Juma’a na Abuja, Sheikh Ibrahim Maqari ya sayi Charbin Naira dubu 60.

An ganshi ya tsaya yana taya charbin a cikin mota.

Karanta Wannan  EFCC na son a yi dokar da zata sa a rika kama masu yin kudin dare daya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *