Bayan nasarar da suka yi akan Dr. Congo, An ga kasar ‘yan Algeria suna ta tsalle da murnar cewa sun kai ga wasan Quarter finals.
Sun rika bayyana cewa, saura Najeriya.