Wednesday, September 23
Shadow

Kalli Bidiyon: Wata Dalibar Jami’ar ABU Zaria data yi rawar da ake ganin ta sabawa Al’ada da addini ta dauki hankula

Dalibar Jami’ar ABU Zaria dake bangaren Theatre Arts ta dauki hankula a kafafen sada zumunta saboda irin rawar da ta yi.

Rawar dai da yawa sun bayyana cewa ta sabawa addini da al’ada.

Da yawa sun bayyana sunanta da Ramlat.

Karanta Wannan  Wani Abokin Tauraron mawakin Najeriya, Burna Boy ya kara tabbatar da cewa mawakin ya musulunta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *