Saturday, July 18
Shadow

Kalli Bidiyon: Yawan wadanda suka je wajan daukar aiki a Abuja ya baiwa mutane mamaki inda ake ta cewa lallai akwai matasan da basu da aiki da yawa a Najeriya

Wani Bidiyo ya bayyana a kafafen sada zumunta inda aka ga dandazon matasa sun fito wajan wani neman aiki a Abuja.

Yawansu ya bayar da mamaki inda wasu ke tambayar dama rashin aiki yayi yawa haka a Najeriya?

Karanta Wannan  A Karshe Dai Mutumin Da Ya Yi Tattaki Daga Jigawa Zuwa Kano Domin Ganin Gwamna Abba Kabir Ya Isa Kofar Fadar Gwamnatin Kano, Inda Ya Ce Ko Zai Yi Shekara Guda Ba Zai Tafi Ba Har Sai Ya Ga Abba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *