Wednesday, April 8
Shadow

Kalli Dan Najeriya ya fito zanga-zangar shi kadai a Abuja yana kiran Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya zo ya cecesu

Wannan wani dan Najeriya ne da ya fito zanga-zanga shi kadai a Abuja inda yake kiran ga Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya zo ya cecesu.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Ganin Tauraron fina-finan Hausa, Saheer Abdul da wadda ake rade-radin Amaryarsa ce a Madina ya dauki hankula

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *