Wannan magidancin me suna Abel Azikiwe ya kashe kansa bayan kama matarsa na cin amanarsa da kwarto.
Lamarin ya farune a Okwagbe town, dake karamar hukumar Ughelli South ta jihar Delta.
Rahoton yace mutumin ya sha kwalba 2 ta maganin kwari watau Sniper.