Monday, December 16
Shadow

Kalli kayatattun Hotuna daga wajan bikin zagayowar ranar haihuwar Hadiza Gabon

Tauraruwar Fina-finan Hausa, Hadiza Gabon kenan a wadannan hotunan wanda aka dauka daga wajan bikin zagayowar ranar Haihuwarta da ta yi jiya.

Hadiza ta yi bikin zagayowar ranar haihuwarta inda ta cika shekara 35 da haihuwa.

Karanta Wannan  Hotuna: Tsohuwar jarumar Kannywood Mansura Isah ta yi aurw, Sadaki Miliyan 1

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *