Sunday, June 1
Shadow

Kano ko da me kazo an fika: Kalli yanda aka daure wani bawan Allah a bayan mota

Wannan hoton ya nun yanda aka daure wani bawan Allah a bayan mota da igiya a Kano.

https://twitter.com/Abdulilu1/status/1838232683744293205?t=tCb9Iq7b0wAsGNRIJ3Fv7Q&s=19

Wasu dai sun daukeshi abin dariya inda wasu ke cewa ba abin dariya bane cin zarafine.

Karanta Wannan  Cocin Katolika tace yanzu ta amince 'yan Lùwàdì zasu iya zama limamai a cikin cocin

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *