
Wani Limami daga jihar Kebbi ya zargi wani Dansanda da hanasu shiga masallacinsu su yi sallar Magari ba inda yace musu yin hakan haramun ne.
Ya bayyana hakane a wani Bidiyo inda aa ganshi cikin fushi.
Yace ba’a taba yin gwamnatin data hanasu Sallah ba sai wannan Gwamnatin inda yayi Addu’ar Allah ya rusata.