Saturday, January 3
Shadow

Matar data daina cin duk wani abu da aka dafa sai kayan itace ta rigamu gidan gaskiya

Matar nan data daina cin duk wani abu da wuta ta taba ko aka dafa me suna Karolina Krzyżak, ta rigamu gidan gaskiya.

Matar asalinta ‘yar kasar Poland ce amma ta mutu ne a gain Bali

Da yawa sun zargeta da cutar da kanta.

Karanta Wannan  Kalli Irin Tarbar da Ministan tsaro, Christopher Musa ya samu a garinsa na Zangon Kataf yayin da ya je hutun Kirsimeti

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *