Wednesday, September 30
Shadow

Kalli Bidiyon: Addu’ar da Alaramma Ahmad Sulaiman yawa Gwamnan Kano a wajan taron fara yiwa Tinubu yakin neman zabe ta dauki hankula

Alaramma Ahmad Sulaiman ya dauki hankula a kafafen sada zumunta biyo bayan Bidiyonsa da aka gani yanawa Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf Addu’ar zarcewa a 2027.

Ahmad Sulaiman yayi wannan addu’a ne a wajan taron fara yiwa gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf yakin neman zabe.

@mr__clown_

Amin Malan aunaka 🤲🏽🤲🏽🤲🏽 @Dauda Kahutu Rarara @AL-HIKIMAH @Aishatulhumairah #kahuturarara #viralvideo #trending

♬ original sound – A.A.Bash
Karanta Wannan  Karanta Abubuwa 10 da 'yan Najeriya suka fi kashe kudinsu akai yayin da ake cikin matsin rayuwa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *