Hoto:Na gaji da cin amanar mijina ta hanyar yin tarayya da wasu mazaje, Matar aure ta koka
Wata matar aure daga kasar Ghana ta koka da cewa jima'i da mijinta baya gamsar da ita.
Dan hakane ma ta rika bin maza a waje.
Matar ta sanar da cewa tana son mijinta ya san da wannan lanari.
https://www.youtube.com/watch?v=LeS6YZpssYM
Ta dauki hankula sosai saboda fitar da wannan zance.







