Wednesday, January 15
Shadow
Babu Gaskiya Game Da Jita-Jiťàŕ Da Ake Yadawa Cewa Jirage Na Kawowa ‘Ýan Bìnđìģa Maķàmài Su Kuma Kwashi Ģwàĺ A Zàmfàra

Babu Gaskiya Game Da Jita-Jiťàŕ Da Ake Yadawa Cewa Jirage Na Kawowa ‘Ýan Bìnđìģa Maķàmài Su Kuma Kwashi Ģwàĺ A Zàmfàra

Duk Labarai
Daga Dan Bala A farkon shekarar 2021 an samu yawaitar jita-jita cewar wai jirage na zuwa su kawowa ƴan bìđìģa màķàmai su kuma ɗauki gwal a asirce (ba wannan ba ne karo na farko da ake samun irin wannan jita-jitar). Malam Abdulaziz Abdulaziz a matsayin sa na ɗan jarida mai bincike, ya yi tafiya zuwa Zamfara don binciken gani da ido ya kuma kuma tattauna da masana harkokin sauka da tashin jiragen sama (tare da taimakon Mal Hussaini Jibrin). Binciken ya tabbatar da wannan zancen ƙanzon kurege ne kawai, ya kuma ƙaryata maganar cewa jirgi zai iya shigowa Najeriya ba tare da an gan shi ba. Na yi sharing wannan labarin ne don na ga ana neman dawo da wannan maganar marar tushe tare da harma ana cewa radar mai ganin jirage sararin samaniya Najeriya ta lalace shekaru biyar da suka wuce! ...
Gwamna Abba ya Gabatar Da Sabon Kasafin Kuɗi Domin Biyan Sabon Albashin Ma’aikata N70,000

Gwamna Abba ya Gabatar Da Sabon Kasafin Kuɗi Domin Biyan Sabon Albashin Ma’aikata N70,000

Duk Labarai
Gwamna Abba ya Gabatar Da Sabon Kasafin Kuɗi Domin Biyan Sabon Albashin Ma'aikata N70,000. Gwamnatin jihar Kano ta gabatar da ƙarin kasafin kuɗi ga majalisar dokokin jihar. Za kuma a yi amfani da wani bangare na ƙarin kasafin kuɗin ne wajen biyan sabon mafi ƙarancin albashin da aka cimma yarjejeniya a kan sa tsakanin ƙungiyar ƙwadago da gwamnatin Najeriya. Me zaku ce?

Gyaran gashi da tumfafiya

Gyaran Gashi
Ana Amfani da Tumfafiya wajan maganin makero. Ga wanda basu sani ba, Sunan Tumfafiya da Turanci shine Apple of sodom ko Calotropis Procera, ana kuma ce mata Giant Milkweed. Yanda ake yi shine za'a wanke wajan da makeron yake akai sannan a zuba ruwan Tumfafiya a wajan a shafa. Haka za'a rika yi har sai ya warke. Hakanan Tumfafiya na da alaka da tafowar gashi saboda a wani kaulin tana maganin sanko ga maza. An yi amannar ruwan tumfafiya yana taimakawa samun tsawon gashi. Yanda ake amfani dashi shine ana shafawa akai ne a tabbatar ta tabo har matsirar gashin. A bari na dan mintuna kamina wanke. Hakanan ruwan na tumfaniya na maganin amosanin kai ko dandruff. Shima ana matsoshine a rika shafawa akan, insha Allahu za'a warke. Ruwan na Tumfafiya yana kara tsawon gashi da kum...
Shugaba Tinubu Zai Kai Ziyara Kasar Sin Domin Haɓaka Tattalin Arziki Da Kayayyakin More Rayuwa

Shugaba Tinubu Zai Kai Ziyara Kasar Sin Domin Haɓaka Tattalin Arziki Da Kayayyakin More Rayuwa

Duk Labarai
A farkon watan Satumba ne shugaba Bola Tinubu zai fara wata ziyara zuwa kasar Sin, da nufin bunkasa tattalin arzikin Nijeriya da samar da ababen more rayuwa. Mai ba shugaban kasa shawara na musamman kan harkokin yada labarai, Ajuri Ngelale ne ya bayyana haka a lokacin da yake zantawa da manema labarai a fadar shugaban kasa game da ziyarar a ranar Talata. A cewarsa, shugaban zai kai ziyara zuwa kamfanin Huawei Technologies, da kuma Kamfanin harhada jiragen kasa na CRCC domin kammala aikin titin Ibadan zuwa Abuja na babban layin dogo na Legas zuwa Kano. Da yake jaddada mahimmancin tafiyar shugaba Tinubu ga ‘yan Nijeriya, Ngelale ya bayyana cewa, jerin ziyarar da shugaban zai yi a birnin Beijing zai haifar da fa’ida cikin gaggawa ga tattalin arzikin Nijeriya da al’ummar kasar baki da...

Gyaran gashi da wiwi

Gyaran Gashi
Tabbas masana sun bayyajan cewa Wiwi na taimakawa wajan gyaran gashi. Saidai Yin amfani da ita ta yanda bai kamata kuma yana sawa gashi ya zube. Saidai amfani da wiwi a wajan gyaran gashi ba wai yana nufin a shata kamar tababa ko a taunata ba. Yana nufin a rika shafata akan gashi dan gashin ya kara girma da tsawo da hana bushewa da karyewa. Masana aun bayar da shawarar cewa ana iya hada man kwakwa ko man zaitun da wiwi a rika shafawa a akai a tabbatar ko ina ya samu. Sannan idan ana son a ga sakamako me kyau, sai an rika shafawa a kullun. Ko kuma idan ba za'a iya shafawa kullun ba, ana iya shafawa sau daya a sati.

Gyaran gashi da kwai

Gyaran Gashi
Ana amfani da kwai, Musamman Gwaiduwar kwai wajan gyaran gashi. Gwaiduwar kwai itace me ruwan dorawa ko Yellow wadda ke cikin kwan idan an cire farin ruwan kwan. Tana da sinadarai masu yawa dake taimakawa armashin gashi irin su biotin, folate, vitamin A, da vitamin D. Mutane na amfani da Gwaiduwar kwai a gashi dan hana gashin zubewa, da kara masa tsawo, da hanashi bushewa da kakkaryewa. Gwaiduwar kwai na hana gashi lalacewa,yana kare gashi daga abubuwan dake sawa ya lalace. Hakanan Gwaiduwar kwai tana saka gashin kai ya rika saurin tofuwa. YANDA AKE AMFANI DA GWAIDUWAR KWAI: Ana iya amfani da Gwaiduwar kwai da man zaitun a kwaba a shafa a kai ko ina da ina ya shiga cikin gashi da kyau. Sannan kuma ana iya amfani da kwan gaba dayanshi ba tare da hadawa da man zaitun ...

Gyaran gashi da ganyen magarya

Gyaran Gashi
Domin yin gyaran gashi da ganyen Magarya,ga bayani a kasa kamar haka: A samo ganyen danyen lalle ko na magarya. A Samo Garin Hulba ko tsaba. A sako man zaitun A samo Man Ridi. A Samo Man Habbatussauda. A samo Man Kwakwa. YADDA AKE HADAWA Ana hada ganyen lalle, Ko na magarya, da garin Hulba a waje daya a zuba a tukunya a tafasa a sauke ya huce, kada a bari ya huce gaba daya,yayi dumi yanda za'a iya wanke kai dashi. Kanki kuma,zaki hada wadancan mayukan da muka ce a samu a sama sai ku shafa sosai akan ya shiga ko ina. Sai ki sa a gashinki a Leda ki daure zuwa mintuna 15. Bayan nan sai ki yi amfani da ruwan hulba da ganyen lalle ko na magarya dincan da kika dafa ki wanke kan. Ki barshi ya bushe. Sannan zaki sake shafa masa mai. Sai ki je a miki kitso. ...