Wannan inyamurin ya jawo hankalin ‘yan Uwansa Inyamurai dake zaune a Arewa su gaggauta komawa gida
Inyamuri da yayi ikirarin yana aiki a matsayin sojan kasar Amurka, ya jawo hankalin 'yan uwansa inyamurai dake zaune a Arewa su koma gida.
Ya bayyana cewa akwai wani abu dake shirin faruwa a Arewacin Najeriya.
Ya bayyana hakane a wani Bidiyosa da ya watsu sosai a kafafen sada zumunta inda da yawa Inyamurai 'yan uwansa suka goyi bayansa.
https://twitter.com/KizyUzoma/status/2004891885916356669?t=HjKJAJbEvj6xqnWI9iFRlw&s=19








