Kalli Bidiyon: Yanda Mahaifi yakewa diyarsa Huduba ya dauki hankula
An ga wani Mahaifi na yiwa diyarsa Huduba wanda lamarin ya dauki hankula sosai a kafafen sada zumunta.
An ga yanda ya rugumi diyar tasa yana mata huduba da Hausa da Turanci.
https://www.tiktok.com/@hassan.modachi/video/7587735495208078593?_t=ZS-92b7kpyN4ca&_r=1








