Kalli Bidiyon yanda dubban mutane ke tururuwar shiga Jirgin ruwan da faston nan na kasar Ghana ya gina da yace ranar Kirsimeti za’a yi tashin Qiyama
Dubban Mutanene a kasar Ghana suka fito dan shiga cikin jirgin ruwan faston nan da yayi ikirarin wai ranar Kirsimeti za'a yi tashin Qiyama.
Lamarin ya baiwa mutane mamaki.
https://twitter.com/OzorNdiOzor/status/2003860333501309328?t=rurYVsIh-LSHQRbllx7a1w&s=19








