Kalli Bidiyon: Duk wanda ya bayar da kudi wai a sauke masa Qur’ani dan kasuwancinsa ya bukasa yayi Bidi’a>>Inji Malam Jamilu
Malam Jamilu magajin Dr. Idris ya bayyana cewa, duk wanda ya bayar da kudi a sauke masa Qur'ani dan kasuwancinaa ya habaka yayi a banza.
Yace kuma ya aikata Bidi'a.
Yace shi mai karatun Qur'anin zai Samu Ladar karanta Qur'ani amma shi me neman kasuwar an ci kudinsa a Banza.
https://www.tiktok.com/@bin.ahmed.tech/video/7583665235454823682?_t=ZS-92EgogVoXej&_r=1








