Kalli Hotuna daga wajan babban taron jam’iyyar APC na kasa
Jam'iyyar APC ta gudanar da taron masu ruwa da tsaki inda aka ga hadda Gwamnan jihar Rivers, Simi Fubara ya samu halarta.
Shugaba Tinubu a wajan taron yayi kiran cewa, dolene gwamnoni su rika baiwa kananan hukumomi cin gashin kansu.
Inda yace baiwa kananan hukumomin kudadensu kai tsaye na da muhimmanci.








