Burin kowane Tshàgyèràn Dhàjì dake kasashen Afrika shine ya zo Najeriya saboda a tunaninsu Najeriya akwai kudi>>Inji Janar Christopher Musa
Janar Christopher Musa ya bayyana cewa, Burin kowane dan Bindiga a kasashen Afrika shine ya zo Najeriya saboda tunaninsu a Najeriya akwai kudi.
Ya bayyana hakane a lokacin tantancesa a majalisar Dattijai.
Ya kara da cewa zai hada kai da sauran ma'aikatun tarayya da kuma jami'an tsaro da kasashe makwabtan Najeriya da dauransu dan samar da tsaro.
https://twitter.com/dammiedammie35/status/1996228876444340649?t=mUwYTwatPHCs2AXDYSIgcg&s=19








