Bincike: An bayyana jihohin da maza suka fi neman mata dan aikata Alfasha a Najeriya
Kafar statisense ta fitar da jadawalin jihohin da mazansu auka fi yawan neman mata a Najeriya.
Kowacce jiha an bayyana yawan matan da namiji daya ya aikata Alfasha dasu a kasa:
1 South South — 9.92 South East — 6.63 South West — 4.24 North East — 3.25 North Central — 3.26 North West — 1.9








