Friday, December 5
Shadow
Godswill Akpabio ya maka Sanata Natasha Akpoti kara a kotu inda yake neman ta Biyashi diyyar Naira Biliyan 200 saboda bata masa suna

Godswill Akpabio ya maka Sanata Natasha Akpoti kara a kotu inda yake neman ta Biyashi diyyar Naira Biliyan 200 saboda bata masa suna

Duk Labarai
Kakakin majalisar Dattijai, Sanata Godswill Akpabio ya maka sanata Natasha Akpoti a kotu inda yace yana neman ta biyashi diyyar Naira Biliyan 200 saboda bata masa suna. Akpabio yace Natasha ta mai karyar cewa ya nemi yin lalata da ita wanda hakan ya bata masa suna sosai an rika masa dariya da wulakanci. Yace dan haka yana neman kotu ta tursasa Sanata Natasha Akpoti ta janye wannan zargi da take masa sannan ta goge duk wani abu me alaka da wannan zargi data wallafa a kafafen sada zumunta sannan kuma ta fito ta bashi hakuri.
Wani Tsohon Janar yace Tun zamanin Buhari an kama wasu dake da hannu a matsalar tsaron Najeriya wanda ke da alaka da Janar Tukur Yusuf Buratai, da Abubakar Malami, da Godswin Emefiele da tsohon shugaban sojoji Gen. Faruk Yahaya (rtd) 

Wani Tsohon Janar yace Tun zamanin Buhari an kama wasu dake da hannu a matsalar tsaron Najeriya wanda ke da alaka da Janar Tukur Yusuf Buratai, da Abubakar Malami, da Godswin Emefiele da tsohon shugaban sojoji Gen. Faruk Yahaya (rtd) 

Duk Labarai
Sahara Reporters ta ruwaito cewa, wani tsohon janar, General, Ali-Keffi ya bayyana cewa a zamanin tsohon shugaban kasa, Janar Muhammadu Buhari an nadashi ya jagoranci binciken masu daukar nauyin 'yan ta'adda a Najeriya. Yace binciken su ya kamo mutane 20 da ake zargi. Yace cikin mutane 20 din da ake zargi akwai wadanda ke da alaka da Tsohon shugaban sojoji, Janar Tukur Yusuf Buratai da Tsohon babban lauyan Gwamnati, Abubakar Malami da Tsohon Gwamnan babban bankin Najeriya, CBN, Godwin Emefiele da tsohon shugaban sojoji, Janar Farouk Yahya. Yace amma kwatsam sai aka kamashi. Yace ana tsareshi na wani lokaci sannan aka masa ritayar dole. Yace har yau bai san laifin da ya aikata ba aka masa wancan wulakanci. Yace sannan ya samu Labarin an saki mutane 20 din da suka kama in...
Kalli Bidiyon: Gfresh Al-amin yayi sabon Aure a jihar Gombe

Kalli Bidiyon: Gfresh Al-amin yayi sabon Aure a jihar Gombe

Duk Labarai
Tauraron Tiktok, Gfresh Al-amin ya yi sabon aure a jihar Gombe. Ya auri wata me suna Maryam Mimi. A Bidiyon da suka watsu a kafafen sada zumunta an ganshi tare da abokansa irin su Aminu J. Town suna bayyana cewa gasu a Gombe za'a daura aurensa. https://www.tiktok.com/@gfreshfanpage/video/7580471578715065608?_t=ZS-91yoNJiqOPY&_r=1 https://www.tiktok.com/@ib.exclusive/video/7580460474119064853?_t=ZS-91yotWITCOP&_r=1
Idan na Tsynè maka Albarka ba zaka kwana ba>>Mujahid Asari Dokubo ya gargadi Rev. Ezekiel Dachomo

Idan na Tsynè maka Albarka ba zaka kwana ba>>Mujahid Asari Dokubo ya gargadi Rev. Ezekiel Dachomo

Duk Labarai
Tsohon Tsageran Naija Delta, Mujahid Asari Dokubo ya gargadi Rev. Ezekiel Dachomo da ya kuka ds kanshi kan karairayin da yake cewa anawa Kiristoci Khisan Kyiyashi a Najeriya. Ya gargadi faston da cewa ya daina tsinuwar da yakewa mutane dan shi idan ya mai tasa ba zai kwana ba. Ya zargi Faston da jawo hankalin kasar Amirka zuwa Najeriya da karyar wai anawa Kiristoci Khisan Kyiyashi. Yace Tinubu ba zai taba bari a yiwa Kiristoci Khisan Kyiyashi ba a Najeriya. https://twitter.com/ChuksEricE/status/1997028316092547551?t=K4EaJtVf5THSl7bazwJ0_Q&s=19
Kalli Bidiyon: Yanda sabon Ministan tsaro, Janar Christopher Musa ya shiga Ofis, Yace Zhùbàr da Jynìn mutanen da basu da laifi ya zo karshe

Kalli Bidiyon: Yanda sabon Ministan tsaro, Janar Christopher Musa ya shiga Ofis, Yace Zhùbàr da Jynìn mutanen da basu da laifi ya zo karshe

Duk Labarai
Wadannan Hotuna da Bidiyon yanda Sabon Ministan tsaron, Janar Christopher Musa ya shiga Ofis da irin tarbar da aka masa kenan. Ya bayyana cewa zubar da jinin mutanen da basu ji ba basu gani ba ya kare. Ya dauki alwashin baiwa sojoji gudummawar data dace dan su yi aiki Tukuru. https://twitter.com/ChuksEricE/status/1996974514282893704?t=mfo4PiZtXAT2iflPM4A-ZQ&s=19
Kalli Yanda aka raba Group din buga wasan World na shekara me zuwa

Kalli Yanda aka raba Group din buga wasan World na shekara me zuwa

Duk Labarai
A yau an raba Group na gasar cin kofin Duniya World cup inda ina fitar da group 12. Gasu kamar haka: Group AMexicoSouth AfricaSouth KoreaEuropean Playoff D (Denmark, North Macedonia, Czechia, Ireland) Group BCanadaEuropean Playoff A (Italy, Northern Ireland, Wales, Bosnia & Herzegovina)QatarSwitzerland Group CBrazilMoroccoHaitiScotland Group DUnited StatesParaguayAustraliaEuropean Playoff C (Türkiye, Romania, Slovakia, Kosovo) Group EGermanyCuraçaoIvory CoastEcuador Group FNetherlandsJapanEuropean Playoff B (Ukraine, Sweden, Poland, Albania)Tunisia Group GBelgiumEgyptIranNew Zealand Group HSpainCape VerdeSaudi ArabiaUruguay Group IFranceSenegalFIFA Intercontinental Playoff Tournament 2 (Bolivia, Suriname, Iraq)Norway Group JArgentinaAlgeriaAustriaJordan...
Da Duminda: Kananan yara sun rigamu gidan Gaskiya bayan Tàrwàtsèwàr wani abu a Borno

Da Duminda: Kananan yara sun rigamu gidan Gaskiya bayan Tàrwàtsèwàr wani abu a Borno

Duk Labarai
Rahotanni daga jihar Borno na cewa kananan yara 4 ne suka rigamu gidan gaskiya bayan fashewar Bàm a garin Banki dake karamar hukumar Bama a jihar ta Borno. Kakakin 'yansandan jihar,Nahum Daso ne ya tabbatar da hakan inda yace bam din ya tashine a tashar motar dake garin. Yace yaran na wasa sa Bam dinne bayan sun daukoshi daga daji kamin ya fashe dasu. Yace yaran da lamarin ya rutsa dash sune kamar haka: Awana Mustapha, 15; Malum Modu, 14; Lawan Ibrahim, 12 da Modu Abacha, 12.
Gwamnatin Tarayya tace ba zata iya gano inda Tshàgyèràn Dhàjì masu nuna kudi da màkàmàì a Tiktok suke ba

Gwamnatin Tarayya tace ba zata iya gano inda Tshàgyèràn Dhàjì masu nuna kudi da màkàmàì a Tiktok suke ba

Duk Labarai
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa, ba zata iya bibiyar inda tshageran Dhajin masu nuna kudi da makamai a Tiktok suke ba. Me magana da yawun shugaban kasa, Daniel Bwala ne ya bayyana hakan a wata hira da aka yi dashi a gidan Rediyo me suna Nigerian Info. Yace duk wani me amfani da yanar gizo a fadin Najeriya sun san inda yake zasu iya bibiya da zuwa inda yake dan a kamashi. Yace amma su tshageran Dhajin suna amfani da manhajar yanar gizo ta Starlink ce wadda gwamnati bata iya bibiyarta shiyasa.
Ji yanda wani ya Hàllàqà mahaifiyarsa saboda ya gaji da yi mata Hidima kuma ta tsufa sosai

Ji yanda wani ya Hàllàqà mahaifiyarsa saboda ya gaji da yi mata Hidima kuma ta tsufa sosai

Duk Labarai
Hukumomi a birnin Tokyo na kasar Japan sun kama wani mutum me suna Masato Watabe dan kimanin shekaru 79 bayan da ya hallaka mahaifiyarsa. Mahaifiyar tasa nada shekaru 100 a Duniya kuma shine ke kula da ita. Hukumomin birnin sun ce ya hallakata ne ya hanyar rufe mata baki. Mutumin dai da kansa ya kirawo 'yansanda. Kasar Japan na fama da karancin matasa inda manyan mutane masu yawan shekaru dole sune ke kula da iyayensu da shakeru suka kamasu.