Kai Duniya Kalli Bidiyon manyan mutane da aka kama sanye da malunmalun suna shatar waya a masallaci>>
Wannan wasu mutanene da rahotanni suka ce an kamasu a masallaci da yunkurin satar waya.
Abin takaici shine gasu ba yara ba kuma su rasa inda zasu yi satar sai a Masallaci.
Bidiyonsu ya yadu sosai inda ake ta Allah wadai wasu kuma na musu Addu'ar shiriya.
https://twitter.com/Aboki_Nagari/status/1989768372352176248?t=YfqG03zi_xPwpdOgccwMow&s=19








